Pulse Nigeria
Kwara Rundunar Yan Sanda Take Neman Tada Keyar Bukola Saraki
Kamar yadda ya sanar, barayin su biyar daga cikin tawagar da suka kai hari garin Offa sun shaida cewa jagororin ke mara masu baya kan aika-aikan da suke yi.
Advertisement
More
Latest Videos
Videos