shugaban kasa Buhari ya tafi New york domin halartar taron majalisar dinkin duniya

A taron majalisar shugaban zai yi magana game da abubuwan dake faruwa a kasar Nigeria

  • Published:
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar Abuja zuwa New york play

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar Abuja zuwa New york

24/7 Live - Subscribe to the Pulse Newsletter!

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar Abuja a safiyar yau domin halartar taron majalisar dinkin duniya a birnin New york.

A bisa labarin da channels Tv ta fitar, shugaban ya bar garin Abuja a safiyar ranar lahadi 17 ga watan Satumba zuwa kasar Amurka.

Buhari ya bar kasa tare da wasu ministocin shi wadanda ba'a fitar da sunayen su.

A taron majalisar shugaban zai yi magana game da abubuwan dake faruwa a kasar Nigeria.

Taken taron majalisar na wannan shekarar shine;"mayar da hankalin kan muitane; neman zamn lafiya da samad da rayuwa managarci".

Ana kyautata zaton cewa shugabamn zai kara magana akan yadda za'a mayar kudaden gwamnati da aka sata a kasar.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.