ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Goman ƙarshe na ciƙin wannan wata mai albarƙa na gabatowa

Goman karshe mai matuƙar muhimmanci da falala ciƙin watan ramadan

Ramadan

Haƙika loƙacin banƙwana da watan ramadan ya gabato. Loƙaci yayi da ko wani musulmi ya kamata ya zage ɗamtse da yin ibada.

Gomar karshen watan ramadan ba ranaku bane na biƙin cin abinci ko yin shagali. Ranaƙu ne na yin ibada ba tare da yin ayyuƙa mara amfani ƙo mara amfani wajen samun lada.

Tambayan da ya kamata mu tambayi kan mu shine, shin mun shirya yin aiƙin ibada fiye da waɗanda muƙeyi a ciƙin ranaku goma daƙe gabatowa?

Ranaku 10 nan ba baƙo bane gare mu tunda yawanci limamai da malamai sun fada kuma suna fadi mana muhimmancin su.

ADVERTISEMENT

Babban muhimmi dai a cikin wannan ranaku shine aciƙin su ne aka sauƙar da Al-Qurani mai girma ma Annabi Muhammad (SAW).

Allah Maɗauƙaki ya fadi mana game da wani dare daƙe ciƙin wannan ranaƙu goman ƙarshen ramadan. Wannan daren na da matuƙar fa’ida, sai mun shirya mai.

Wannan daren mai falala wanda yafi wata 1000 shin, wai yaushe aƙe gane wannan daren?

Allah ƙadai yasani.

Tunda dai bamu da wata masaniya game da yaushe aƙe samun wannan daren amma dai mun san cewa aciƙin goman karshe aƙe samun shi, mai zai hanna mu yin ayyuka da zai amfane mu a ciƙin darereƙin nan?. Yin haƙa zai sa mu ci moriyar wannan watan har ma da daren nan mai albarka.

ADVERTISEMENT

Haƙiƙa Allah na kaunar bayin sa da ya bamu darereƙin goman ƙarshen watan ramadan. Dare goma kacal ciƙin sauran ranaku da muƙe dashi a sheƙara ba zai hanamu falalar Allah ba.

Ya kai dan’uwa/ yar’uwa, mu zage ɗamtse don yin ibada aciƙin daren goman nan daƙe gabatowa don falalar dake ciƙin su!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT