ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Ga hotunan bikin masautar Ingila wanda ya mamaye duniya

Kasaitaccen bikin ya samu halarcin manya-manyan jarumai na daga cikin yan fim da wasannin motsa jiki.

Bikin yarima Harry da amaryar sa Meghan Markle wanda aka daura a ranar asabar ya dauki hankalin jama'a inda ya zama abun muhawara a kafafen sada zumunta da gidajen watsa labarai.

Domin kallon hotunan bikin  danna alamar >> dake nan sama inda hoto yake.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT