ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Jarumar kannywood ta samu karramawa a birnin New York

Rahama Sadau ta samu lambar yabo a

Gidauniyar Global Women Empowerment network wanda ke karkashin kulawar majalisar dinkin duniya ta karrama ta da lambar yabo bisa rawar da take taka wa wajen daga tutar mata.

An karrama ta da kyauta mai taken "haske mai haskawa".

Jarumar ta bayyana hakan tare da hotunan da ta dauka a wajen taron tare da lambar yabon da ta amsa. tayi murnar samun karramawar a shafin ta na Instagram.

ADVERTISEMENT

Jarumar shirin Rariya ta garzaya birnin New york dake kasa Amurka daga kasar Cyprus inda take karatu don samun kyuatar.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT