ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

'Ba ka da damar kiran taro a PDP' Makarfi ya gaya wa Shugaban PDP

Ƙungiyar Ahmed Makarfi na PDP,  sun gargaɗi Ali Modu Sherrif ya daina kiran taron jam'iyyar.

Ali Modu Sheriff

Ƙungiyar Ahmed Makarfi na PDP,  sun gargaɗi Ali Modu Sherrif ya daina kiran taron jam'iyyar.

Ƙungiyar Ahmed Makarfi na PDP sun kuma faɗa wa Shariff ya daina nuna kansa a matsayin shugaban jam'iyyar.

Kwamiti na riƙon ƙasa, a ƙarƙashin Ahmed Makarfi ya ta roƙi hunkuncin da aka yanka a fabrairu 17, 2017 a kotun koli a idon doka,  Idan ba'a ajiye wanan roƙon ba, kwamitin riƙon ƙasa ya kasance zai dauka ragamar harkokin PDP, ƙungiyar ta ce a sanarwa daga kakakin su, Dayo Adeyeye.

"Saboda haka, Sanata Sheriff da abokansa ba su da ikon kiran taron ƴan jam'iyyar ko kuma duba harkokin PDP daga nan.

ADVERTISEMENT

"Jagorancin Sanata Ahmed Makarfi na kwamitin Riko kasa har yanzu shi ne ingantacciyar kwamitin yallaɓai na PDP game da hukuncin kotun koli na may 21 da agusta 17, 2016.

Jam'iyyar PDP suna fama da rikicin jagoranci tun May 2016 a lokacin su ka yi ƙoƙarin cire Sheriff daga matsayin shugaba.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT