ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Tsargeru sun kashe sojoji 4 da dan farin kaya 1

Harin ba zata yayi sanadiyar mutuwar jami’an da aka harba a korama

Sojoji 4 da wani dan farin kaya sun rasa rayukar su sanadiyar harin ba zata da wasu da ake zargin cewa tsageru ne suka kai a jihar Bayelsa.

A bisa bayanin da jaridar The Punch ta ruwaito, tsagerun sun kai harin ne a korama dake karamar hukumar Ekeremor na jihar yayin da wadanda abun ya shafa ke dawowa daga kauyen Letugbene.

Shugaban majalisar matasa Ijaw na yankin Tare Porri ya tabbatar da haka ma manema labarai.

Ya kara da cewa baya tunani akwai wani yasa tsagerun suka aikata haka.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT