Gangamin Atiku a Legas; Karshen mulkin kama-karya yazo
Duk da cewa ranar aiki gangamin ya kasance, wannan bai hana daruruwan jam'a fitowa kwar da kwartansu domin halartar taron yakin neman zaben jam'iyar PDP a filin Tafawa Balewa Square, wanda ya ninka filin da APC ta gudanar da nata taron kwanan baya.Sponsored13 Feb
ASUU tana goyon bayan takarar Atiku
Kungiyar malaman jami'a ta kasa rehin jihar Ogun ta fito fili ta bayyana cewa tana goyon bayan Atiku Abubakar a takarar kujerar shugaban kasa.Nigeria hausa7 Feb