ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Bayan wasu yan shekaru, Zainab indomie ta dawo bakin aiki

Jarumar wanda ta kwashi kwananki da dama ba'a jin duriarta a harkar fim dama kafafen sada zumunta ta sanar cewa ta dawo domin cigaba daga inda ta tsaya.

jarumar wanda ta kwashi wasu tsawon shekaru da dama ba'ajin duriarta a masana'antar shirya fina-finai ta sanar da haka ranar talata 20 ga wata a shafin ta na kafar sada zumunta ta instagram.

"Ina yiwa dukkannin masoyana albishir da cewa na dawo bakin aiki!! ALLAH ya bamu sa'a baki daya" rubuta a shafin ta.

Da wannan sabon sanarwa da tayi, wannan zai wanzar da jita-jita da ake ta yadawa kwanan baya na cewa ta rasu.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT