Pulse.ng logo
Go

Zahra Buhari Diyar shugaban kasa ta haihu

Zahra Buhari ta hauhu ne a kasar Spain dake nahiyar turai kamar yadda rahotanni suka bayyana.

  • Published:
Zahra Buhari play

Zahra Buhari

(Stargist)

An samu labari mai dadi daga iyalen shugaba Muhammadu Buhari inda babban diyar shugaban ta samu karuwar da namiji.

Zahra Buhari ta haihu a kasar Spain kamar yadda Lindaikeji ta ruwaito.

Labarin haka ya tabbata ta hanyar sako da hadimin shugaban kasa, Buhari sallau, ya wallafa a shafin sa na kafar sada zumunta.

A post shared by Buhari Sallau (@buharisallau) on

 

Hadimin ya wallafa hotunan diyar shugaban tare mijinta Ahmed Indimi kana ya saka hoton alamar jariri a bangaren tsokaci na shafin nasa.

Cikaken bayani zai biyo nan gaba.

 

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.

X
Advertisement