ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Amaju Pinnick ya doke Aminu Maigari wajen cigaba da jagorantar hukumar kwallon Nijeriya

Maigari ya samu kuri'u takwas yayin da Ogunjobi ya samu biyu a zaben. Chinedu Okoye bau samu kuri'a ko daya ba.

NFF President Amaju Pinnick

Pinnick ya lashe zaben wanda aka gudanar a garin Katsina bayan da ya samu kuri'u 34.

Ya fito takarar kujerar shugabancin kungiyar tare da tsohon shugaban hukumar wanda  a hannunsa ya karbi tuta a shekarar 2014 wato Aminu Maigari.

ADVERTISEMENT

Bayan Maigari sauran yan takarar sun hada da Taiwo Ogunjobi da Mista Chinedu Okoye.

Amaju Pinnick wanda ke da shakaru 44 a duniya zai cigaba da wa'adin sa na biyu har i zuwa shekarar 2022 gabanin a sake gudanar da wani zaben hukumar.

Yayin da ya zanta da manema labarai bayan zaben ya shaida cewa mulkin sa zata iya bakin kokarin ta wajen samad da kudin shiga kuma ta zama hukuma mai zaman kanta ba tare da neman tallafin gwamnatin tarayya.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT