Pulse.ng logo
Go

Azumin bana Yau take ranar farko ga watan Ramadan a Nijeriya

Kamar yadda ya sanar, an gan jinjirin watan ne a yankunan jihar Sokoto da Zamfara da Gombe da Adamawa da Niger da Rivers.

  • Published:
Islamic group says heads must roll over 110 girls' abduction play

The Sultan of Sokoto, Alhaji Saad Abubakar

(ThisDay Live)

Musulman Nijeriya sun waye gari da azumin farko na watan Ramadan.

A yammacin ranar laraba 16 mai alfarma sarkin musulmai Alhaji Abubakar Sa'ad na uku ya tabbatar da ganin jinjirin wata.

Kamar yadda ya sanar, an gan watan ne a yankunan jihar Sokoto da Zamfara da Gombe da Adamawa da Niger da Rivers.

Haka zalika sauran kasashen musulmai duniya sun tashi da azumin ciki har da kasar Saudi Arabia.

Sai dai wasu kasashen kamar Niger da wasu yankunan kasar Ghana sun fara azumi ne tun ranar laraba.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.