Pulse.ng logo
Go

Ashe wahala ba dadi! Makauniyar bogi ta nemi a ceci rayuwar ta yayin da yan unguwa suka dirar mata

A cikin bidiyo dake yawo a duniyar gizo, matar ta nemi gafarar yan unguwa yayin da suka dirar mata bayan sun gane cewa babu wata ciwo da take fama da ita.

  • Published:
Woman who faked blindness begs for life when a mob caught her play Dunun makauniyar bogi ya cika (Instagram/Instablog9ja)

Dubun wata yar damfara mai fakewa da ciwon makanta wajen yin bara ya cika bayan da yan unguwa suka kamata.

Lamarin ya faru a garin Ikorodu dake jihar Legas. Matar da matashin danta su kanyi yawo ne suna bara inda ita take fakewa da kamu da matsalar ciwon ido wanda yayi sanadiya har ta makance.

 

A cikin bidiyo dake yawo a duniyar gizo, matar ta nemi gafarar yan unguwa yayin da suka dirar mata bayan sun gane cewa babu wata ciwo da take fama da ita.

Lamarin baiyi mata dadi inda jama'a suka kusan yi mata na barawo.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.