ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Gobara a ofishin NAFDAC

Jami'an dake yaki wajen kashe gobara ta fire service suna iya bakin kokarin su wajen dakatar da gobarar

Rahotonnin na nuna cewa a safiyar yau gobaraer da fara kuma har zuwa yanzu da muka fitar da wannan labari offishin na fama da gobarar.

Jami'an dake jajircewa wajen kashe gobara ta fire service suna iya bakin kokarin su wajen dakatar da gobarar.

Har yanzu dai ba'a samu takamaimen sillar ko takardar shaidan haka daga hukumar dangane da gobarar wanda janwo jama'a masu kallo a harabar offishin.

Kwatankwacin haka ya faru a ofishin NAFDAC kwanan baya inda ofishin su dake Oshodi nan jihar Legas cikin watan Maris ba bana ya kama da wuta har yayi sanadiyar kurmushe bangaren ajiya ta hukumar.

ADVERTISEMENT

Kamar yadda shugaban hukumar LASEMA Adesina Tiamiyu ya sanar, gobarar ta fara ne tun karfe 3:15 na rana kuma gidan samad da wuta tayi sanadiyar farawan ta.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT