Bidiyon yadda sojoji suka kaddamar da yan matan dapchi ga dakarun gwamnati

A cewar shi har yanzu ba'a samu labarin sauran mata 6 ba.

Kwamandar rundunar 'Operation lafiya dole'Manjo janar Rogers Nicholas ya mika yan matan ga ministan watsa labarai Lai Muhammed a garin Maiduguri.

A bayanin sa yayin kaddamar dasu, kwamandar ya sanar cewa mata 104 daga cikin yan mata 110 da aka sace suka dawo an kuma samu wasu yara guda biyu tare da yan matan da mayakan boko haram suka saki safiyar ranar laraba 21 ga watan Maris.

Kamar yadda rahotannin suka bayyana mata biyar suka rasu a hannun yan ta'adar kuma an cigaba da rikon daya daga cikin su domin taki amincewa sauya addini zuwa musulunci.

Ministan labarai Lai Muhammed da ministan ayyukan cikin gida Abdurahman Danbazau da karamin ministan ayyukan kasashen waje Khadijah Ibrahim da hafsan sojojin kasa janar Tukur Buratai suka amshi yan matan daga sojojin.

An tafi da yan matan tare da iyayen su garin Abuja dai dai karfe shida da minti hamsin cikin jirgin sojojin saman kasa.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Top 10 happiest countries in Africa in 2022

Top 10 happiest countries in Africa in 2022

9 most expensive African countries to rent a one bedroom apartment, based on property price to income ratio

9 most expensive African countries to rent a one bedroom apartment, based on property price to income ratio

Here are the top 10 cities in Africa where the most rich people live

Here are the top 10 cities in Africa where the most rich people live

For men only: Seven natural ways to last longer in bed

For men only: Seven natural ways to last longer in bed

If your partner is sapiosexual, here's how to turn them on

If your partner is sapiosexual, here's how to turn them on

Femi Adebayo's 'King of Thieves' grosses over N250 million in box office

Femi Adebayo's 'King of Thieves' grosses over N250 million in box office

DaBaby had to ‘pay the whole airport’ in Nigeria in order to leave

DaBaby had to ‘pay the whole airport’ in Nigeria in order to leave

BREAKING: Chelsea confirm Todd Boehly led consortium as new owners

BREAKING: Chelsea confirm Todd Boehly led consortium as new owners

2Face Idibia tattoos names of his 7 children on his arm

2Face Idibia tattoos names of his 7 children on his arm