ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Uwargidan shugaban kasa tayi farin ciki dawowar danta bayan tafiyar neman lafiya

Tayi ma jama'a godiya bisa addu'o'in da suka ma danta na samun saukin lafiya cikin gaggawa

Aisha Buhari ta bayyana farin cikin ta ne ta hanyar sakon da ta wallafa a shafin ta na twiter daren ranar laraba 28 ga watan Febreru.

"Mun gode ma Allah dawowar Yusuf yau bayan tafiyar neman magani da yayi" ta rubuta tare da bayyana tarbar da dan ya samu yayin da sauka daga jirgi daga ministan kiwon lafiya da sauran dangin shi.

Tayi ma jama'a godiya bisa addu'o'in da suka ma danta na samun saukin lafiya cikin gaggawa.

"Ga gwamnan jihar kogi Gwamna Yahaya Bello da sauran jama'a. A madadin iyali na ina mai mika godiya game da fatan alheri da addu'o'i da kuka yi tun daga ranar da ya samu hatsarin. Allah ya saka muku da alheri kuma Allah ya cigaba da ganar damu duka" ta kara.

ADVERTISEMENT

Dawowar Yusuf Buhari

Shi dai Yusuf Buhari ya dawo kasar ne ranar Laraba 28 ga watan febreru daga kasar jamus inda yayi jinyar raunukan da yaji sanadiyar hatsarin babur.

Bayan kwanciya a wata asibiti dake garin Abuja aka ketara dashi kasar waje domin cigaba da neman magani.

Hatsarin ya rusa dashi ne a daren ranar 26 ga watan disamba na 2017 a yankin Gwarinpa dake nan Abuja yayin da yake tsere da wani abokin shi saman babur.

Kakakin shugaban kasa Garba Shehu ya tabatar da faruwar hakan tare da sanar cewa dan ya samu raunuka da dama sakamakon hatsarin.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT