ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Uwargidan shugaban kasa ta kai ma iyalan marigayi ziyara

Anyi jana'izar shi a masallacin sa dake nan goron dutse bayan sallar juma'a

Aisha Buhari ta ziyarci gidan marigayin dake nan Kano tare da wasu ma'aikatan fadar shugaban kasa. Ta mika masu sako jaje tare da yi ma mamacin addu'ar samun rahama.

Anyi jana'izar shahararen malamin kuma hamshakin dan kasuwa bayan sallar juma'a ta ranar 11 ga watan mayu bayan isowar gawar shi daga birnin London.

Marigayin ya rasu ne a asibiti dake kasar Birtaniya yammacin ranar talata 8 ga watan yau bayan wata rashin lafiya da ya sha fama da ita.

Ya rasu ya bar mata da yara 42 da jikoki da dama.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT