ADVERTISEMENT
Tsohon sufeton yan sanda Ibrahim Coomasie ya rasu
Ya rasu a asibitin kashi dake nan garin katsina da misalin karfe 6:30 na yamma bayan gajeruwar jinya.
Iyalen marigayin suka tabbatar da labarin rasuwar sa rabar alhamis 19 ga watan Yuli a nan garin katsina.
Marigayi Alhaji Ibrahim shine sufeton yan sanda Nijeriya a zaman mulkin soja na marigayi Janar Sani Abacha.
JOIN OUR PULSE COMMUNITY!
ADVERTISEMENT
Eyewitness? Submit your stories now via social or:
Email: eyewitness@pulse.ng
ADVERTISEMENT