ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Fayose ya la'anci APC, a kan Tsaren tsohon Gwamna

Gwamnan ya kuma yi kira ga kafofin watsa labarai na Najierya da kuma Al'ummomin ƙasa da ƙasa domin su ceci dimukraɗiyar ƙasar.

Sule Lamido

Gwamna Fayose ya la'anci APC, a kan Tsaren tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido.

Fayose ya kuma gargaɗi All people's Congress (APC) akan kama mutane masu ƙudurin gudu a zaɓen shugaban ƙasa a 2019.

Ya ce “Yana bayyana cewa ƙaramin ƙungiya cikin ƙungiyar APC dake jagorancin gwamnati dake riƙe Yan Najeriya a fansa na son ɗan takarar su ya tsaya takarar zaɓen shekara 2019 shi kaɗai, A zahiri shi yasa aka tsare Tsohon Gwamnan Niger, Dr Babangida Aliyu da kuma Alhaji Lamido, don sun nuna sha'awar gudu a zaɓen shugaban ƙasa.”

“Tare da Kama Alhaji Lamido, an tsare tsohon Gwamnan Jihar Benue, Gabriel Suswan tun Fabrairu a wannan shekarar, da kuma tsare Dr Babangida Aliyu, ya zama sarai cewa yan APC  za su yi gudun zaɓe da kansu a 2019.”

ADVERTISEMENT

“bai zamto dole ba a cigaba da sa kudi a INEC ba, tunda ba sa son wani ya tsaya takara a gudun zaɓen shugaban ƙasa na 2019 da jam'iyyar su, ƙaramin ƙungiyar dake cikin APC kawai su hana INEC, kuma su furta Jam'iyyar su da hawan mulki, maimakon ɓannatad da kuɗi a kan shirye-shiryen Zaɓe.

"ta yaya za ka kama mutum tun Afrilu, saboda Zaɓen da zai faru a Yuli, sai kuma ka riƙe da shi awa fiye da 24, ba abun dariya bane? cewa Gwamnatin Jigawa wai tana tsoron ƙyale mutane su shiga gudun zaɓe a jihar da gwamnati za ta  gudanar, amman Gwamnatin da kanta ta zaɓi kama tsohon Gwamnan jihar, wata biyu kafin zabe?”

“Yan Najeriya za su ƙange kai ga yunkurin a  sa kasa ta zama mai jam'iyya guda ɗaya, duk  Zaluncin da APC za ta zama, Najeriya za ta shawo kan zaluncin ta, yadda ƙasar ta tsira tsohon gwamnatin azzalumai a da." ya ƙara cewa.”

An tsare tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, da zargin cewa ya tunzura tashin hankali.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT