ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

ʼƳan wasan kwaikwayon Nollywood wanda ya kamata ku lura da su a 2017

Ƴan Majalisar sun ce Ibrahim Idris ya aikata saɓanin doka da dama a cikin kasafin kuɗi na shekara 2016.

Nigeria's Inspector General of Police, Ibrahim Idris.

A ranar Alhamis, 12 ga watan Janairu, Ƴan gidan majalisar wakilai, sun zargi Sufeto-Janar na Ƴan Sanda, Ibrahim Idris, da laifin reshawa.

Ƴan Majalisa sun zarge shi da laifin ƙange kuɗi N1.8 Biliyan wanda aka bada rabo cikin kasafin kuɗi na shekara 2016. An amince da waɗanan kuɗin domin sayen Motocin Yaƙi  guda goma na Ƴan sanda.

Ƴan majalisa sun ce a maimakon a saye Manyan Motocin Yaƙi, Sufeto-Janar ya saye mota Toyota Hiace ƙwara sittin da huɗu "ba tare da izinin Gidan Majalisa ba".

Ƴan majalisa sun ce an bada rabon kuɗi N6 biliyan domin gyaran offisoshin ƴan sanda guda ɗari da biyu (102) a ƙasar gaba ɗaya. Saboda haka, Ƴan majalisa sun kirawo Sufeto-Janar domin yin bayani game da shagalan kuɗi.

ADVERTISEMENT

Wani ɗan majalisa daga jihar Anambra, Gabriel Onyenwife, ya alamtar da ƴan majalisa domin kiran Sufeto-Janar na Ƴan Sanda, bayan ya yi watsi da gayyatar da aka yi masa daga Kwamiti na Majalisa mai kula da shaʼanin Ƴan Sanda, domin ya bayyana kansa a gabansu.

A cikin ƙudurin da aka yi na gayyatar Ibrahim Idris, an bayyana cêwa an bada damar kama shi ta hanya tushe na gidan majalisar wakilai idan bai bayyana kansa ba kafin ranar 19 ga watan Janairu.

An ɗauki shawarwari wanda aka rubuta haka:

"Ƴan Majalisar Wakilai sun damu sossai da kasawa ko ƙin aminta na Sufeto-Janar, da gayyatar da aka yi masa. Wannan ƙin amsawa na Sufeto-Janar ya takura ma bincika na shagalcin kuɗi wanda aka zarge shi.

"Ƴan majalisa sun yi laʼanta na rashin amincewa da gayyatar wanda aka yi ma Sufeto-Janar, domin yin bayani a gaban Ƴan Majalisa.

ADVERTISEMENT

"Ƴan Majalisan Wakilai sun ɗauki matakin bada dama na kamun Sufeto-Janar domin rashin zuwa wajen bayani. An ba shi lokaci har ranar 19 ga watan Janairu."

Ƴan majalisa sun lissafa laifukka biyu daga cikin laiffufukan Idris a cikin Kasafin kuɗi na shekara 2016.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT