ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Abubuwa 3 da bai kamata a damu da su a Alaƙar soyayya

Abubuwa 3 da babu sakamako mara kyau a dangantakar ku.

Abubuwa 3 da bai kamata a damu da su a Alaƙar soyayya.

Ma’aurata su nemi hanyoyin da zai kyautata dangantakar su,kuma su ji daɗin kowane lokaci da suke da juna, duk abun da zai jawo baƙin ciki tsakani su, su kauce wa. Duk da yake akwai wahaloli da yawa a dangantaka da ya kamata a sa ma ido, ga abubuwa 3 da muka jera da bai kamata su kawo wahala a dangantaka ba.

1.Abotaka tare da abokan ma'aurata:

Abotaka da abokan mijinki, ko kuma matarka ba dole bane, watau, ya na yuwa baza ku ma yarda da juna ba, ba dole sai kun zama abokai ba, abun da ake nema a wurin ku kawai ɗaʼa.

2. Sanin tsohon Dangantakar su.

ADVERTISEMENT

Hukunta mutum akan sanin mutane nawa suka yi alaƙa da su bai dace ba, ba abun da ya dace ya kawo damuwa bane. Wannan matar ko mijin da ke baka ko ke sha’awa, dake sa ku murna da nishaɗi, da ke sa ma fuskar ku murmushi, kada tsohon dangantakar su ya canza yade kuke ganin su, gaba ɗaya  babu amfanin tambayar su batun tsohon dangantakar su, in kun san zai jawo ɓacin rai.

3. kishi

Karamin kishi a dangataka kada ya dame ku, a gaskiya abun sha’awa ne, saboda ganin masoyin ku na son ku ba su kaɗai lokacin su a kowani lokacin na nuna soyayyar su, kuma ganin su tare da wasu na ɗan jawo kishi, ba abun mamaki bane, amman kada a bari ya jawo bakin ciki.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT