Rahotanni ya nuna cewa lamarin ya faru ne yayin da mabiyan suka halarci wani taron daurin aure a nan garin Kano.
Yan Kwankwasiya da Gandujiya sun gwabza a jihar Kano, mutum 6 sun rasu
Lamarin ya faru ne a wani daurin aure da mabiyan yan siyasar suka halarta a nan garin Kano
Recommended articles
Jami'in dake hulda da jama'a na rundunar yan sanda ta jihar Magaji Majia ya tabbatar da aukuwar gumurzun tare da shaida wa manema labarai cewa hukumar ta fara bincike akan lamarin.
Wannan dai ya faru bayan yan kwanaki da kwamishnan ayuka ta musamman na jihar Alhaji Abdullahi Abbas yayi wasu kalaman batanci ga yan akidar kwankwasiyya a wata faifon bidiyo.
Gwamnan jihar kano ya sha da ƙyar harin da ƴan fashi suka kai mai
JOIN OUR PULSE COMMUNITY!
Eyewitness? Submit your stories now via social or:
Email: eyewitness@pulse.ng