Pulse.ng logo
Go

Sierra leone Rundunar sojoji sama na Nigeria sun kai kayan agaji zuwa Freetown

Air Commodore Olatokunbo Adesanya ya fada ma manema labarai cewa gwamantin tarayya ta bada kayan agajin

  • Published:
Nigeria ta kai kayan agajin ga kasar Sierra leone play

Nigeria ta kai kayan agajin ga kasar Sierra leone

Rundunar sojojin sama na Nigeria ta kammala rabon kayan agaji mai kimani kilo 38,000 ga ƙasar Sierra leone.

Bisa ga rahoto, ƙasar ta samu jirgijen kasa bayan an kwashi kwana uku ana ruwan sama wanda yayi sanadiyar rasa rayukan mutane har da wadanda suka gudu daga gidajen su.

Yayin da yake magana game da aikin da aka sasu, Air commodore Olatokunbo Adesanya tya fada ma manema labarai cewa gwamnatin tarayya na Nigeria ta dauki nauyin kawo kayan agajin.

Shugaba Muhammadu Buhari ya tura sakon nuna juyayi game da annoban da auku ga shugaban ƙasar Sierra leone Ernest Bai Koroma.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.

X
Advertisement