ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Buhari ya sauka jihar Adamawa inda zai kaddamar da wasu ayyukan raya kasa(Hotuna)

Ya isa garin Yola babban birnin jihar kai tsaye daga mahaifar shi Daura inda yayi kwana  hudu domin yin ta'aziyar yan uwansa da suka rasu

Shugaban ya samu tarba daga jami'an gwamantin jihar Adamawa yayin da sauka a filin jirgi dake Yola yau talata 20 ga wata.

Ya isa garin Yola babban birnin jihar kai tsaye daga mahaifar shi Daura inda yayi kwana  hudu domin yin ta'aziyar yan uwansa da suka rasu.

Yayin ziyarar, shugaban banda sauran ayyukan zai kaddamar da offishin hukumar hana cin hanci da rashawa na gwamnatin jihar.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT