Buhari ya isa jihar Zamfara

Shugaban zai tattauna da sarakuna da shugabannin al'ummomi na jihar kan matakin dakile matsalar tsaro da jihar ke fama da ita

Shugaban zai tattauna da sarakuna da shugabannin al'ummomi na jihar kan matakin dakile matsalar tsaro da jihar ke fama da ita.

Mai yi ma shugaban hidima kan kafafen sada zumunta Bashir Ahmad ya sanar da tafiyar sa.

A makon da ya gabata shine shugaban ya ziyarci jihar Taraba da Yobe da Benuwe duk cikin rangadin da yake zuwa jihohi 5 da kalubale rasin tsaro ya shafa.

Kalubalen rashin tsaro a jihar Zamfara

Jihar Zamfara tana daya daga cikin jihohin da ta fuskanci tarzomar rashin tsaro. Tun ba yau ba jihar ke fama da tashin hankali daga yan fashi da barayin shanu.

A watan febreru da ya gabata, wasu yan bindiga sun kai hari ga al'ummar garin Birane dake karamar hukumar Zurmi inda har suka kashe mutum 35.

Cikin kokarin da gwamnati jihar keyi wajen kawo karshen rikice-rikice a jihar, tayi nasara kashe wani gawurtaccen dan fashi da makami mai suna Buharin dai wanda ake zargin cewa shine jagoran barayin shanu dake addabar al'ummar jihar.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here are the 5 worst cities to live in Africa, according to Economist Intelligence Unit report

Here are the 5 worst cities to live in Africa, according to Economist Intelligence Unit report

Here are the top 10 best African countries to invest in this year

Here are the top 10 best African countries to invest in this year

10 African countries with the largest foreign exchange reserves

10 African countries with the largest foreign exchange reserves

5 worst UEFA Champions League finals in history

5 worst UEFA Champions League finals in history

Heartbreak for Nigerian girls as Maduka Okoye's girlfriend shows up

Heartbreak for Nigerian girls as Maduka Okoye's girlfriend shows up

Davido shares experience of working with Kanye West on his next album

Davido shares experience of working with Kanye West on his next album

Why do single women find married men attractive for relationships?

Why do single women find married men attractive for relationships?

2023: Court clears Jonathan to contest for president

2023: Court clears Jonathan to contest for president

Did you know some men find it hard to ejaculate? Here’s why that happens

Did you know some men find it hard to ejaculate? Here’s why that happens