ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Buhari ya bada umarni na biyan kudin fanshon yan sandan da suka balle zuwa yankin biafra a yakin basasa

Kimanin mutum 165 daga cikin tsofafin jam'an yan sanda tare da iyalen 57 zasu amshi kudin wanda za'a kaddamar a kakar farko a cikin wannan wata mai ci.

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bada umarni na biyan kudin fanshon jami'an yan sandan Nijeriya da suka balle zuwa yankin Biyafra a yakin basasa.

wannan labari ya fito a wata sanarwa da hukuma fansho na (PTAD) ta fitar ranar laraba 18 ga watan octoba.

Jami'an yan sandan tare da wasu jami'an tsaro na farar hulla da sojoji sun samu sallama sanadiyar yakin da ya faru tsakanin 1967 zuwa 1970 inda suka balle zuwa yankin biyafra.

Sun samu sauyi zuwa yin murabus a karkashin tsarin afuwa na shugaban kasa a zamanin mulkin shugaba Olusegun Obasanjo cikin watan Mayu na 2000.

ADVERTISEMENT

Kimanin mutum 165 daga cikin tsofafin jam'an yan sanda tare da iyalen 57 zasu amshi kudin wanda za'a kaddamar a kakar farƙo a cikin wannan wata mai ci.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT