ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Shugaba Buhari ya kaddamar da majalisar shirin wadatar da abinci

Shirin zata samad da shirye-shirye da zata tallafa wajen samad da aikin yi a fannin noma a fadin kasar

Shirin zata samad da shirye-shirye da zata tallafa wajen samad da aikin yi a fannin noma a fadin kasar.

A jawabin a taron kaddamarwa, shugaban ya jaddada cewa gwamnatin sa zata cigaba da yunurawa wajen samda da wadatar abinci a kasar tare da samad da aikin yi ga matasan kasar.

A bisa bayanin sa, gwamnatin sa ta tsara shirye-shiryen harkar noma da zai sautya shigowa da kaya daga kasar waje tare da samad da aikin yi da samad da cigaba da karkara ta hanyar bunkasa harkar kasuwanci da walwala a fadin kasar.

Kwamitin zata sa ido ne kan shirye-shirye da aka tsara da fannin harkar noma tare da tabbatar an cinma burin kafa ta da kuma ganin cewa tayi tasiri wajen samad da wadatar abinci a kasar.

ADVERTISEMENT

Gwamnan jihar Kebbi Alhaji Atiku Bagudu wanda yake mataimakin shugaban majalisar, ya jinjina ma shugaban bisa yunkurin da yayi na kaddamar da majalisar. Yace wannan shirin zata taimaka wajen rage kalubalen da kasar ke fuskanta na karancin abinci.

Shima gwamnan jihar Legas Akinwunmi Ambode ya goyi bayan shirin da majalisar ke shiryawa don kawo karshen karancin abinci a kasar.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT