Pulse.ng logo
Go

Labarin hotuna Dandazon jama'a suka tarbi shugaban kasa yayin da kai ziyara jihar Jigawa

Bayan ga aikin da ya kaddamar a garin, shugaban ya kai ziyara fadar sarkin Hadejia.

  • Published:
Shugaba Buhari ya kai ziyarar aiki jihar Jigawa play

Shugaba Buhari ya kai ziyarar aiki jihar Jigawa

(Instagram/buharisallau)

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai ziyara jihar Jigawa inda zai kaddamar da wasu ayyuka da gwamnatin jihar ta aiwatar.

Shugaba Buhari ya kai ziyarar aiki jihar Jigawa play

Shugaba Buhari ya kai ziyarar aiki jihar Jigawa

(Instagram/buharisallau)

Shugaba Buhari ya kai ziyarar aiki jihar Jigawa play

Shugaba Buhari ya kai ziyarar aiki jihar Jigawa

(Instagram/buharisallau)

Dandazon jama'a suka fito bakin titi domin tarban shugaban yayin da ya sauka, safiyar ranar litinin 14 ga watan Mayu.
 
Shugabana ya kaddamar da cibiyar ruwa da gwamnatin jihar ta gina a garin Hadejia bayan ga haka ya kai ma sarkin garin ziyara.

Bayan ga aikin da ya kaddamar a garin, shugaban ya kai ziyara fadar sarkin Hadejia.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.