ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Ga Hotunan wata ʼyar Soja a yayin da ta jarraba saurayin ta.

Waddanan hotuna ná wata ʼyar soja, ya koya muna cewa samun soƴƴaya mai-gaskiya yana buƙatan koƙari.

‘Yar soja  ta jarraba saurayin ta. 

Kar ka yi mamaki! Waddanan hotuna na soyyaya zai ba ka ƙaramin haske game da rayuwar wata ʼYar Sojan Najeriya, da kuma soyyayan da take yi.

Wata ʼyar Soja da saurayin ta, sun yi suna kuma sun zama abin ƙauna ga masu lilo cikin yanan-gizo.

Dalili shi ne domin hotunansu wanda an buga akan yanan-gizo. Wani mai hoto-waton Lgreenfotos- ya gwada muna hotunan da ya baza akan Instagram a ranar Lahdi 29th, Oktoba 2016.

ADVERTISEMENT

ʼYar soja ta sa saurayi motsan jiki musamman na horon soja.

An ɗauki hotunan su a gandun daji na Sambisa, kuma an baza akan Instagram (waton yanan-gizo).

Akwai tunani da kuma alamar cewa wannan macce (ʼyar yaki) ta na aikin tsaron ƙasa a Arewa na Gabas, wajen yaƙan ʼyan Boko Haram.

Ta sa saurayinta  motsan jiki musamman na horon soja domin ta jarraba shi. Daga baya, ya yi roƙo sannan ʼta yafe masa. Wannan abin da ta aikata, ya jawo mata farin-ciki sossai domin ya nuna cewa wanda yake neman aure cikkaken namiji ne.

Sun gurgusa zuwa wajen kamara da murmushi.

ADVERTISEMENT

Muna yin fatar alheri ga waddannan a yayin da sun dauƙi babban mataki a rayuwansu.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT