Hanyoyi huɗu na rage guba daga jiki

Yana da kyau mu cîre guba domin zai taimaka wurin tsarkakewa daga guba na abinci, na ruwa da kuma íska.

Wannan zai taimaka ma hanta aiki sosai, kuma jiki zai dace yadda ya kamata.

Cire guban jiki yana tamakawa wurin ƙara lafiya na idanu da waliƙiyan fata, ciki da waje.

Yana ƙara ƙuzari, kuma yana taimako ga narkewa, bayan cín abinci da kuma lafiyan jiki gaba ɗaya.

Mun kawo muku shawari na rage guban jiki a kowane lokaci. Yana da kyau mu ɗauki matakai na bin wannan shawara domin hana rashin lafiya.

1. Rúwan Lemun Tsámi

Lemun tsámi yana da kyau sosai, kuma yana da amfani wurin tamakawa ga rage guba, ciki da waje.

Ana sòn Lemun Tsami domin yana daidatáwa wajen tábbatár da aikin hanta, narkewan abinci da lafiyan jiki.

2. Ruwa

Shan ruwá mai tsabta yana cikin ƙaʼidoji mai sauƙi wajen cire guban jiki.

Idan ka sha issashen ruwa mai tsabta, za ya taimaka wajen sarafa abincin ciki.

Abu na farko da safe, ka sha ruwa kafin ka ci abinci. Yana da amfani sosai.

Idan kana shan ruwa a kan jinkiri, kowane rana, za ka rage guba daga cikin jini. Wannan yana da sauƙi.

3. Ganyen shayi mai launin kore

Shayi mai launin kore yana da kyau sosai.

Yana taimakawa wajen narke mai na jiki. Wannan yana taimaka ma lafiyan jiki.

ʼYan mata da yawa suna neman hanya na rage mai na jiki.

Wannan shayin, mataki ne mai kyau.

Waɗannan shayi suna zuwa bambance-bambancen iri. Na ganye zalla shine mafi kyau.

4. Mai

Mai yana taimakawa wajen rage guba cikin jiki, kuma yana ta da "ba ji, ba gani" na ɗan Adam.

Yana taimakawa wajen rage ƙiba. Ida ka ja mai kullum, haƙorinka zai ƙara háske.

Kafin ka ci abinci da safe, za ka kurkura bakinká da mai har tsáwon minti biyar ko shida.

Bayan kurkura, ka tofad da mai. Ba á haɗewa.

Za ka iya amfani da mai kaman na gyada, na soya ko na zaytun.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

9 most expensive African countries to rent a one bedroom apartment, based on property price to income ratio

9 most expensive African countries to rent a one bedroom apartment, based on property price to income ratio

Top 10 African countries with the highest corporate tax rates

Top 10 African countries with the highest corporate tax rates

Here are the top 10 cities in Africa where the most rich people live

Here are the top 10 cities in Africa where the most rich people live

The metaverse could contribute $40 billion to sub-Saharan Africa’s economy in its first decade, according to a new report

The metaverse could contribute $40 billion to sub-Saharan Africa’s economy in its first decade, according to a new report

What to do when someone says they want s*x without commitment

What to do when someone says they want s*x without commitment

Beer Barn says deployed policemen couldn’t save David Imoh from mob

Beer Barn says deployed policemen couldn’t save David Imoh from mob

Sperm colour: Here's why your semen colour changes and what it means

Sperm colour: Here's why your semen colour changes and what it means

For men only: Seven natural ways to last longer in bed

For men only: Seven natural ways to last longer in bed

Court throws out Nnamdi Kanu’s bail application

Court throws out Nnamdi Kanu’s bail application