ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Na yafe ma wadanda suka musguna ma masu goyon baya na

Kwanan baya wasu yan tawaye sun kai hari ma magoyan bayan Ndume lokacin da suka je tarban shi a Bulunkutu

Senator Ali Ndume

Ranar lahadi da ya gabata ne Senata Ali Ndume ya furtar cewa ya yafe ma wadanda suka musguna ma magoyan bayan shi a garin Maiduguri.

Kwanan baya wasu yan tawaye sun kai ma magoyan bayan shi hari yayin da su ka je tarban shi a Bulunkutu dake Maiduguri.

Sanata Ndume mai wakiltar kudancin jihar Borno ya fada ma manema labarai a garin Maiduguri cewa ya warware da wasu jiga-jigan siyasa dake jihar kuma ya yafe ma wadanda suka kai hari ma magoyan bayan shi.

“Wasu yan tawaye sun kai wa magoyan baya na hari a garin nan duk da cewa akwai yan sanda da aka tura a ko wani lungu dake gari lokacin da aka kai harin”

ADVERTISEMENT

“Zahirin abun da ya faru ranar shi ne, ranar da ake daurin auren wata diyar wani daga cikin jiga-jigan yan siyasa na jihar wasu magoyan baya na da ban san inda suka fito sun halarci gurin taron bikin da posta dina “

“Wannan ya sa wadansu mutane suka ji haushi har suka far masu”

“Yanzu dai mun warware kan batun kuma gwamna ya kira ni musamman don ya bada hakuri game da abun da ya faru” yace, inda ma ya kara da cewa bai dauki wani abu a ran sa don komai ya wuce yanzu.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Here are common things people rarely dream about

Here are common things people rarely dream about

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT