Sarkin Kano, Sanusi Lamido yana fuskantar wani bincike daga majalisar dokokin jihar, rahotanni ta ce.
Sarkin Kano, a rubi biyu na wahala yadda Yan Majalisa suma sun yanka shawara a bincike shi
Hukumar ƙorafi da rashin-cin hanci da rashawa na jama’a na binciken Sanusi da zargin rashawa.
Hukumar ƙorafi da rashin-cin hanci da rashawa na jamaa na binciken Sanusi da zargin rashawa.
Kakakin majalisa, Kabiru Alhassan Rurum a ranar laraba, Mayu 10, ya tsara kwamiti mai mambobi takwas su binciki Sarkin.
An yanka wannan shawarar saboda taƙƙadama daga wani ɗan majalisa gabatad da Nasarawa, Ibrahim Gama.
Yan Majalisar sun zargi Sanusi da watsa bayanai na ƙarya game da tafiyar Gwamna Abdullahi Ganduje yan kwanakin baya zuwa China.
Sun kuma zargi sarautar da amincewa da kuma kashe kuɗi ba tare da yardar Gwamnan ba da Majalisa.
Shugaban Hukumar ƙorafi da rashin-cin hanci da rashawa na jama'a , Muhyi Magaji Rimin-Gado ya gawa wa BBC cewa ana binciken Sarkin saboda ƙorafi da yauwa cewa yana satar kuɗi.
Rimin Gado ya ƙara cewa, an kira babban ma'aikatan sarkin domin bincike.
Ƴan kwanaki baya, Sanusi ya soki gwamnatin Kano don sun aro biliyan 2 daga china don aikata aikin jirgi mara nauyi.
“Muna da gwamnoni, sai su je China su zauna wata daya suna yawo, me suke dawowa da shi, bashi" Sarkin ya ce a ranar laraba, Afrilu 5, a lokacin taron a Kaduna.
“China za su ara maka biliyan $1 domin gina hanyar jirgin ƙasa, idan aka yi aikin, ma su aikin daga China, Jiragen daga China za a kawo, injunan jiragen daga China, Aikin daga China, Direban ma dan China.”
“A ƙarshe, ta yaya ya amfana ku? Ɗan ƙasar ka zai hau Jirgin ƙasa, a Jiha a Arewa na Najeriya kamar Kano ko Katsina, ina za ka je? ba za ka je yin aiki ba, ba makaranta za ka ba, ba noma za ka je yi ba, kun ari kuɗi daga China domin ƴan ƙasar ku su hau zuwa bikin aure da bikin suna.” ya ƙara cewa.
Sanusi ya kuma soki gwamnatin tarayya domin aron kuɗi ba tare da tunani ba, ya ƙara cewa a halin yanzu na tattalin arziki ba zai yi aiki ba.
Masu bincike duk da haka sun faɗa wa BBC cewa su na da Shaidar kashin kuɗin banza, tare da ƙaryata cewa fasadin siyasa ne.
JOIN OUR PULSE COMMUNITY!
Eyewitness? Submit your stories now via social or:
Email: eyewitness@pulse.ng