Kotu ta ba tsohon gwamnan damar yin beli bayan karar zamba na naira biliyan 36 da EFCC ta kai

Turaki ya samu damar yin beli bayan hukunci da mai sharia Halilu na babban kotu dake Abuja ya zartar ranar al’hamis 13 ga watan Yuli

Saminu Turaki

Tsohon gwamnan jihar jigawa Saminu Turaki ya samu damar yin beli bayan zargin almundahana ta naira biliyan 36 tun yana kan mulkin jihar da hukumar yaki da rashawa ta kai

A bisa bayani da Premium times ta jero tsohon gwamnan ya samu beli bayan kasancewar shi wanda ake nema ruwa a jallo na tsawon shekara hudu yayin da kotu ta bada dama na a kama shi.

Turaki ya samu damar yin beli bayan hukunci da mai shari’a Halilu na babban kotun dake Abuja ya zartar ranar alhamis 13 ga watan Yuli na 2017.

A wata bayanin da kakakin hukumar EFCC Wilson Uwajaren ya fitar, babban lauyan hukumar M.S Abubakar yayi tsokaci akan hukuncin da kotu ta zartar beli inda yake la’akari cewa a baya tsare kuma ya boye don kada a kama shi.

Uwajaren ya kara da cewa indai shi wanda ake zargi ya cika sharudan beli zasu sake shi.

Turaki ya shiga hannun hukumar bayan shekara hudu da kotun koli dake garin Dutse ta bada umurnin cafke shi ranar 3 ga watan mayu na shekara 2013.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Beatrice and Boma face off in new BBNaija Reunion teaser

Beatrice and Boma face off in new BBNaija Reunion teaser

IPOB kills woman, 4 kids, 6 other northerners in Anambra

IPOB kills woman, 4 kids, 6 other northerners in Anambra

Why is the dollar shortage crisis in Africa getting worse by the day?

Why is the dollar shortage crisis in Africa getting worse by the day?

Top 10 happiest countries in Africa in 2022

Top 10 happiest countries in Africa in 2022

Bolton's new 'Jay-Jay Okocha' wants to represent Nigeria ahead of England

Bolton's new 'Jay-Jay Okocha' wants to represent Nigeria ahead of England

Arsenal suffer a blow as Osimhen makes his transfer decision

Arsenal suffer a blow as Osimhen makes his transfer decision

Rubber producers present life crocodile to Obasanjo, say they can’t give him money

Rubber producers present life crocodile to Obasanjo, say they can’t give him money

10 African countries with the largest foreign exchange reserves

10 African countries with the largest foreign exchange reserves

Here are the 5 worst cities to live in Africa, according to Economist Intelligence Unit report

Here are the 5 worst cities to live in Africa, according to Economist Intelligence Unit report