ADVERTISEMENT

Dan shekara 29 yayi ma tsohuwa yar shekara 87 fyade har ta suma

Yayin da yake bada amsar tambayoyi daga jami'an hukumar yan sanda matashin yace dani kawai yayi ba wai yayi lalatar kamar yadda ya kamata

Jami'an yan sanda na jihar Osun suna tuhumar wani matashi mai shekaru 29 bisa ga laifin yi ma wata tsohuwa fyade har ta fita hayacin ta.

A bisa labarin da jaridar Punch ta fitar, an kama Kehinde Ariyo wanda ake zargi a garin Ilesa ranar juma'a 27 ga watan octoba.

Kwamishnan yan sanda na jihar Osun Fimihan Adeoye ya tabbatar da kama shi yayin da aka gabatar dashi a hedikwatar su dake nan garin Oshogbo babban birnin jihar.

Adeoye yace mai laifin  gawurtaccen mai fyade ne kuma shiga cikin tsohuwar a asirce daidai karfe 11 na dare kuma yayi mata fyade har ta suma.

ADVERTISEMENT

Yace tsohuwar taji rauni da dama a har ma a farji kuma an ruga da ita sibiti da lamarin ya faru amma yanzu ta fara farfadowa.

An samu labari cewa matashin yayi amfani da kusancin sa da tsohuwar wajen aikata laifin domin suna zaune a unguwa daya kuma ta kan aike shi yayi mata hidima.

Shi dai mai laifin yace lamarin ya faru ne yayin da yake cikin maye domin yaje wata biki inda ya yayi tatur da giya.

Matashin yace dani kawai yayi ba wai yayi lalatar kamar yadda ya kamata.

Yayi ikirari cewa shaytan ya rinjaye shi har aikata hakan.

ADVERTISEMENT

Kwamishna Adeoye ya dau alkawarin gurfanar dashi bayan an gama bincike domin ya zama darasi ga sauran masu aikata laifin.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Top 10 African cities with the highest population growth from 2022 to 2023

Top 10 African cities with the highest population growth from 2022 to 2023

Top 10 happiest countries in Africa in 2023

Top 10 happiest countries in Africa in 2023

Top 10 African countries producing Palm Oil

Top 10 African countries producing Palm Oil

Heard of sex pillows? Here's why you need one

Heard of sex pillows? Here's why you need one

In just 2 years, Tanzania has grown the value of its investments to $8.6 billion

In just 2 years, Tanzania has grown the value of its investments to $8.6 billion

Train crash: Bus driver begs for forgiveness after psychiatric, drug tests

Train crash: Bus driver begs for forgiveness after psychiatric, drug tests

Alongside becoming an apex investment destination in Africa, Tanzania is also a top food producer

Alongside becoming an apex investment destination in Africa, Tanzania is also a top food producer

5 popular celebrities who wore naked dresses and why it’s so common

5 popular celebrities who wore naked dresses and why it’s so common

5 ranking PDP lawmakers who became Labour Party casualties

5 ranking PDP lawmakers who became Labour Party casualties

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT