ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Kalli yadda aka tilasta wani dan china ya kwasar kashi

An tilasta shi kwasar kashi bayan da aka kama yi yana yinta a wata lambu dake kasar Ghana.

A Chinese citizen living in Ghana was made to clean up a garden he messed up with human faeces.

Mutanen sun kama shi a daidai sanda yake kashin. Kamar yadda za'a gani a cikin wani faifan bidiyo da ya mamaye kafafen sada zumunta, dan canan ya  nemi afuwar wadanda suka tsare shi.

Duk da cewa bai kammala aikin da yake a lambun, baturen bai yi jayayya domin cigaba da aikin.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT