Steven Gerrard na neman dan wasan Nijeriya ya dawo kungiyar Rangers

Sadiq Umar ya shiga cikin jerin yan wasa da sabon kocin Rangers, Steven Gerard, ke neman su dawo ga tawagar sa da taka leda.

Tsohon dan wasan kungiyar Liverpool, Steven Gerrard, ya nuna sha'awar sa ga dan wasan kuma ya saka shi cikin jerin yan wasa da zai yi kokara ya kawo kungiyar Rangers.

Kungiyar dai tana neman dan wasan domin ya hada gwiwa da dan wasan ta, Alfredo Morelos wajen zura kwalleye a raga.

A labarin da jaridar Express ta fitar, Gerrard ya yaba solon yadda dan Nijeriya ke taka leda kana yace bisa ga kokarin da yake a fili yake neman sa da ya dawo ga tawagar Rangers.

Dan shekara 21, Umar Sadiq ya koma kungiyar AS Roma dake kasar Italy bayan da aka siye shi a kan pam miliyan biyu.

Umar ya koma kungiyar NAC Breda dake kasar Netherland da taka leda a kakar bara bayan kungiyar ta bukaci shi bisa ga sharadin aro daga Roma.

A nan dai ya buda wasa 13 inda kuma ya samu damar zura kwallaye biyar a raga.

Dan asalin jihar Kaduna, matashin dan wasan yana daga cikin yan wasan tawagar Nijeriya da suka samu nasarar zama na uku a gasar kwallo na Olympics da aka buga a shekarar 2016.

Sai dai har yanzu dai bai samu gayata domin taka ma yan wasan Super eagles leda amma wata kila nan gaba zai yi dace.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here are the top 10 cities in Africa where the most rich people live

Here are the top 10 cities in Africa where the most rich people live

Top 10 African countries with the highest corporate tax rates

Top 10 African countries with the highest corporate tax rates

Ifuennada's N58M dress and the many lies celebrities tell [Pulse Editor's Opinion]

Ifuennada's N58M dress and the many lies celebrities tell [Pulse Editor's Opinion]

9 most expensive African countries to rent a one bedroom apartment, based on property price to income ratio

9 most expensive African countries to rent a one bedroom apartment, based on property price to income ratio

Majid Michel confesses to stealing Taxi driver's money to pay him

Majid Michel confesses to stealing Taxi driver's money to pay him

6 foods to add to your diet if you want a bigger butt

6 foods to add to your diet if you want a bigger butt

5 Nigerians who have played under new Super Eagles coach Jose Peseiro

5 Nigerians who have played under new Super Eagles coach Jose Peseiro

UPDATED: Many feared killed as explosion rocks Kano

UPDATED: Many feared killed as explosion rocks Kano

Africa’s richest man Aliko Dangote seeks to raise an additional $1.1 billion to complete his refinery project by 2023

Africa’s richest man Aliko Dangote seeks to raise an additional $1.1 billion to complete his refinery project by 2023