Ga hotunan bayan fage daga saitin inda ake shirya fim din.

Wannan shirin fim na "Sadauki" samu fitowar manya-manyan jarumai fitattu irin su Adam A.Zango, Fati Washa, Fati Makamashi, Abdul M. Shereef, Rashida Lobbo, Isa Adam ferozkhan da sauran su.

Kai daga ganin ka san akwai shirin fim mai kayatarwa wanda zai farantar da ran masu bibiyan fina-finan hausa.