Pulse.ng logo
Go

Umar M.Shereef Sabon bidiyon wakar " Wasika"

Kalli sabon bidiyon wakar "wasika" na Umar M.Shareef

  • Published:

Tauraron zamani Umar M.Shareff ya saki sabuwar bidiyuon wakar shi mai take " Wasika".

Wakar tana daga cikin wakokin dake cikin kundin wakokin da ya fitar mai taken " Tsintuwa".

Kalli bidiyon domin nishadi.

Bana dai tauraron mawaki kuma sabon jarumin fin na cigaba da haskawa ganin yadda ya samu karbuwa bisa rawar da yake takawa a dandalin kannywood.

Umar M.Sheriff da Ali Nuhu sun amshi kyuat bisa rawar da suka taka a shirin "Mansoor" play

Umar M.Sheriff da Ali Nuhu sun amshi kyuat bisa rawar da suka taka a shirin "Mansoor"

(Instagram/realalinuhu)

A gasar karrama fitattun jarumai ta AMMA wanda aka shirya a garin katsinan cikin watan mayu, Umar M.Shareef yayi nasara lashe kyauta bisa rawar da ya taka a shirin " Mansoor".

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.