ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Rayuwar dan majalisa Dino Melaye cikin sa'o'i 24

Jami'an tsaro tsaron filin jirgin saman Abuja sun kama shi yayin da yake yunkurin tafiya kasar Morocco don gabatar da wata aiki da gwamnati ta tura shi

Ga abubuwan da ya fuskanta cikin sa'o'i 24;

Jami'an tsaro tsaron filin jirgin saman Abuja sun kama shi yayin da yake yunkurin tafiya kasar Morocco don gabatar da wata aiki da gwamnati ta tura shi.

Kakakin hukumar shige da fice ya sanar cewa jami'an sun kama shi bisa umarni da aka basu.

Jim kadan bayan kama shi, kakakin dan majalisar ya sanar cewa an sake shi tare da karawa cewa jami'an sunyi danasanin yin hakan.

ADVERTISEMENT

Yan sanda sun mamaye gidan sa dake Maitama

Ya sanar a shafin sa na twitter cewa jami'an hukumar yan sanda sun kewaye gidan sa tare da hana shiga ko fita.

Ya mika wuya, ya amince da bada amsar tambayoyi

Daga baya a safiyar ranar talata 24 ga wata, sanatan ya sanar cewa a shirye yake domin mika wuya ga rundunar yan sanda don bada amsar tambayoyi kan laifin da ake zargin sa dashi.

Rundunar SARS sun garkame shi

ADVERTISEMENT

Wata sabuwar labari ya kuma barke mai cewa rundunar SARS sun cafke kuma sunyi awon gaba dashi zuwa shingen su inda zai.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT