Pulse.ng logo
Go

Rahama Sadau Jarumar kannywood ta samu karramawa a birnin New York

Rahama Sadau ta samu lambar yabo a

  • Published:
Rahama Sadau ta samu karramawa a birnin New York play

Rahama Sadau ta samu karramawa a birnin New York

(instagram/rahamasadau)

Fitacciyar jarumar fina-finan hausa Rahama Sadau ta samu karramawa a taron bikin fina-finai da aka gudanar a birnin New york.

Gidauniyar Global Women Empowerment network wanda ke karkashin kulawar majalisar dinkin duniya ta karrama ta da lambar yabo bisa rawar da take taka wa wajen daga tutar mata.

play (Instagram/rahamasadau)

An karrama ta da kyauta mai taken "haske mai haskawa".

*Rahama Sadau tayi nadamar abun da ya faru baya, ta baiwa kowa hakuri

An karramata da lambar yabo mai taken haske mai haskawa play

An karramata da lambar yabo mai taken haske mai haskawa

(Instagram/rahamasadau)

 

Jarumar ta bayyana hakan tare da hotunan da ta dauka a wajen taron tare da lambar yabon da ta amsa. tayi murnar samun karramawar a shafin ta na Instagram.

Jarumar shirin Rariya ta garzaya birnin New york dake kasa Amurka daga kasar Cyprus inda take karatu don samun kyuatar.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.

X
Advertisement