ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

"Farin ciki dake tare dani bai misaltuwa" - Pogba yana ma maniyata kira da su ziyarci kasa mai tsarki

Dan kasar Faransa, ya bayyana hakan ne a wata bidiyon da ya wallafa a shafin sa na Instagram inda yayin da ya tafi Makka yin aikin ibada.

Shahararen dan wasan, Paul Pogba wanda ya taya kungiyar taka leda a wasan su da Chelsea wanda aka tashi 1-0, ya kwadaita musulmai da basu taba ziyartar Makkah da su yi gaggawar zuwa can dolin halin da ya ke ciki a can baya misaltuwa.

Dan wasan yana daya daga cikin yan kwallo dake taka rawar gani a gasar firimiya na Ingila. Gwaninta da ya nuna ya taimaki Manchester United wajen zamo na biyu a kakar bana.

Wasan shi na karshe da Manchester na kakar bana wanda suka kece raini da Chelsea domin cin kofin FA, ya fuskanci zagon kasa inda Chelsea tayi nasara da ci daya mai ban haushi.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT