Pulse.ng logo
Go

Da dumi-dumi Mukaddashin shugaban kasa ya sallami shuguban DSS Lawal Daura

Matakin ya biyo bayan lamarin da ya faru a zauren majalisar dokoki inda jami'an DSS suka hana shiga da fita tare da tare hanyoyi

  • Published:
Osinbajo sacks DSS Director, Lawal Daura, after NASS invasion play Mukaddashin shugaban kasa ya sallami shugaban rundunar DSS (The Nation)

Join the "sabi" clique. Don't miss a thing, get the latest updates to fuel your conversation daily

By signing up , you agree to our Privacy Policy and European users agree to the data transfer policyThank You! You have successfully subscribed to receive pulse.ng daily newsletter.

Mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya kori shugaban hukumar rundunar fararen hula ta DSS Lawal Daura daga aiki.

Wannan labari ya fito a cikin wata sanarwa da kakakin sa Laolu Akande ya fitar ranar talata 7 ga watan Agusta. Mai'akaci mai rike da mukami mafi girma a hukumar zai maye gurbin sa.

Sai dai sanarwar bata bayyana dalilin daukar wannan matakin da shugaba mai riko yayi ba, ana hasashe cewa korar ta biyo bayan lamarin da ya faru a zauren majalisar tarayya inda jami'an rundunar DSS suka mamaye zauren tare da hana ma'aikata da yan majalisar shiga.

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.

X
Advertisement