ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Tunaniʼn masu Nasara ba ya da lákàbi da na sauraʼs mutane

Za ka lurá da cewâ, tunaniʼn masu nasara babu lakabi da na jamaʼa. Haka kuma rayuwarsu.

Tunaniʼn masu Nasara ba ya da lákàbi da na sauraʼs mutane

Masu nasara ba su damu da matsaloliʼn duniya, kuma ba su wahalaʼd da kansu da raʼayi na mutane da ke kewáyen su. Ba su dogara da Magana mai raini ko mai manufar, ko kuma mai kishi. Basu damu da tunani na Mallamai daga makarantar firamare zuwa Jamiʼa. Suna ƙoƙartawa su samu Nasara ba tare da jiraʼn taimakó na kowa.

Masu Nasara ba su Gâbâ.

Cin nasara ba abu mai sauƙi ba ne. Yana da bukatar ƙôkari. Ammá idan ka na gaba da mutane, ka zama kamár wanda yake rigima da kanʼsa. Wannan ɓata lokaci ne. Kowa ya na da lokutta wanda akâ ɓata masa rai, kuma sai ya kasance kamar ba zaka iya yafewà. Waton ka ɗauki Nasaranʼka zuwa ga wani. Abinda yá dace kamar wanda yake son Nasara shi ne ka mayar da hankaliʼn ka ga abu mai muhimmanci da cigabaà.

Masu Nasara ba su yin jayaƴƴa game da abin banza.

ADVERTISEMENT

Yanda aka faɗá a fani na sama, abu mai wuya ne ka jeka akan Twitter ko Facebook domin ka sa masoyíʼn Buhari ko na Goodluck ya amince da wani laifi na Jarumi ko wanda suka ɗauka a matsayiʼn Gwarzo. Masu Nasara ba su ɓata lokacin su ga tâbiʼun banza.

Masu Nasara basu Gajiya ga neman Nasara.

Masu nasara da dama suna júrè wahaloli da yawa. Wannan shi ne domin ba su ganin wahaloliʼn su kamar wani babbar aiki. Suna yawan shigaʼn harkokin da suke da raʼayinsa, wanda za su iya yí ko da ba a biya su ba. Sun san daraja na aiki kwaran da gaske.

Masu Nasara basu cin amanar dabiʼun su.

Bayan duka bayani, babban tambaya shi ne :kai mai amana ne? Ko dà kâ san darajjar ibádà na sa káyá hijabi, ko kuma ka san illoliʼn shaʼn ƙwayoyi, ko ba za ka taɓa goyon baya na Arsenal domin ba ka ƙaunar da ƙwallo mai suna Giroud, duka aminci ne. Waddanan, amana ne wanda ka yarda da shi, ba na wani ba ne. Ka tuna da cewa masu nasara basu gudunar da shawárwàriʼnsu na amana. Suna da cikkakar imani ga amana wanda aka basu.

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT