Pulse.ng logo
Go

Kheengs Mahaifin shahararren mawakin arewa ya rasu

Mawakin ya sanar da labarin mutuwar mahaifin shi a shafin sa na kafafen sada zumunta.

  • Published:
Kheengz yana daya daga cikin mawakan Hip-hop dake haskawa daga yankin arewacin Nijeriya play

Kheengz yana daya daga cikin mawakan Hip-hop dake haskawa daga yankin arewacin Nijeriya

(Instagram/yungkheegz)

Mahaifin shahararren mawakin gambara na arewa King Bawa wanda aka fi sani da Kheengz ya rasu.

Mawakin wanda ya shahara a fannin wakar hip-hop ya sanar da labarin rasuwar ne a shafin sa na dandalin sada zumunta.

Kamar yadda ya sanar mahaifin sa ya rasu ne ranar alhamis 13 ga watan Satumba.

Yana mai mika sakon godiyan sa ga dinbim masoya da suka taya shi jaje tare da yin kira ga sauran jama'a da su taimaka su cigaba da yi masa addua'a.

 

Do you ever witness news or have a story that should be featured on Pulse Nigeria?
Submit your stories, pictures and videos to us now via WhatsApp: +2349055172167, Social Media @pulsenigeria247: #PulseEyewitness & DM or Email: eyewitness@pulse.ng. More information here.

X
Advertisement