An gano macijin daya hadiye kudi, ashe kato ne

A cewar ta ma' aikacin mai suna Mista Samuel Sale Umoru ya amshi kudin ne domin aiwatar da wasu ayyukan hukumar ko kuma na kan sa

Sai dai wannan labarin nata ya sha bambam da wanda ta bayyana ma hukumar EFCC yayin da ake tuhumar ta kan laifin wawure kudin hukumar.

A wata takarda da hukumar ta fitar wanda jaridar TheNation ta wallafa, ita wannan ma'aikaciyar tace wani babban ma' aikacin hukumar kuma wanda take karkashi sa ne ya al'mumdahana da kudin.

A cewar ta ma' aikacin mai suna Mista Samuel Sale Umoru ya amshi kudin ne domin aiwatar da wasu ayyukan hukumar ko kuma na kan sa.

Tace dai bisa umarnin sa take cire kudin kashi-kashi daga na'urar cire kudi na bankin ta.

Hukumar EFCC ta tabbatar da faruwar hakan inda ta bincika ko an samu hakan daga bankin ta.

Bisa ga wannan sabon labarin da ta fitar, hukumar ta garkame Samuel Sale Umoru domin cigaba da bincike kan zargin da ake.

Wannan labarin maciji wanda ya hadiye kudi ya janyo cece-kuce inda wasu da dama suna mamakin faruwar hakan.

Shima dan majalisar dattawa Shehu Sani ya kai agaji hedikwatar hukumar inda ya kai masu masu farautar macizai.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Africa’s richest man Aliko Dangote seeks to raise an additional $1.1 billion to complete his refinery project by 2023

Africa’s richest man Aliko Dangote seeks to raise an additional $1.1 billion to complete his refinery project by 2023

Ifuennada's N58M dress and the many lies celebrities tell [Pulse Editor's Opinion]

Ifuennada's N58M dress and the many lies celebrities tell [Pulse Editor's Opinion]

Top 10 African countries with the highest corporate tax rates

Top 10 African countries with the highest corporate tax rates

Actress Dorcas Shola-Fapson and stylist drag each other over AMVCA dress debts

Actress Dorcas Shola-Fapson and stylist drag each other over AMVCA dress debts

Deborah’s parents say their children won’t attend school again

Deborah’s parents say their children won’t attend school again

8 African countries where Rihanna plans to launch her luxury Fenty Beauty products

8 African countries where Rihanna plans to launch her luxury Fenty Beauty products

5 Nigerians who have played under new Super Eagles coach Jose Peseiro

5 Nigerians who have played under new Super Eagles coach Jose Peseiro

Majid Michel confesses to stealing Taxi driver's money to pay him

Majid Michel confesses to stealing Taxi driver's money to pay him

#AMVCA 2022: Best and worst dressed celebrities

#AMVCA 2022: Best and worst dressed celebrities