ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Nazir M.Ahmad yana more albarkacin aikin sa (Ga bidiyon nan kasa)

cikin bidiyo da ya saka a shafin sa na instagram zaku gan inda mawakin ke murna da sabon waka da ya rera

Mawaki mai tauraro Nazir M.Ahmad yana mana kwalele da sabon wakar da ya rera.

'Sarkin waka Nazir' kamar yadda masoyan shi suka fi kiran shi yana shirin fitar da wani sabon waka.

cikin bidiyo da sabon angon ya saka a shafin sa na instagram zaku gan inda mawakin ke murna da sabon waka da ya rera studio dinsa.

ADVERTISEMENT

Idan aikin ka yayi kyau dole ka yaba, halin da wannan shaharren mawakin ya shiga kenan inda ma har rawa yake domin dadin kidin da ya hada.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT