ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Harsashe wani babban Fasto bai auku ba.

Wani babban fasto na Ecklisiyyar Synagogue mai suna TB Joshua ya yi harsashe cewa Hilary Clinton za ta ci zaɓen Amrika. Wannan harsashe bai auku ba.

___5732990___https:______static.pulse.com.gh___webservice___escenic___binary___5732990___2016___11___9___15___unnamed

Ya anabta kamar haka:

" A kwanan baya, na yi wahayi cewa wanda ya ci zabe na shugaban  ƙasar Amirka ba zai lashe zaɓe da babban riba.

"Wanda zai ci zabʼen Amirka zai yi fama da kalubale masu yawa kamar rashin goyon bayan ʼyan majalisa, rashin amincewa da shugaban ƙasa, fitina da kuma matsaloli.

"Domin kaucewa daga jinkita ku, ina son kun sani cewa an saukar mana da sakamakon zabe na Amirka, kuma mace za ta ci nasara ga wannan zabe."

ADVERTISEMENT

Bayan an kammala zabe, Mátan da ke takara, waton Hilary Clinton da Jill Stein, ba su ci nasara ga wannan zaɓe.

Mutane da yawa suna yi masa dariya da izgili domin ya kira kansa Annabi.

Menene shawaran ku game da wannan mai kiran kansa annabi? Muna jiran amsoshinku yanzu!

Enhance Your Pulse News Experience!

Get rewards worth up to $20 when selected to participate in our exclusive focus group. Your input will help us to make informed decisions that align with your needs and preferences.

I've got feedback!

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT