Shahararriyar mawakiya Hadiza Blell wanda aka fi sani da sunan Dija ta kai ziyara mahaifar ta Kaduna inda ta hadu da abokiyar ta na masanaantar fim.

Mawakiyar Mavins records wanda Don jazzy ke jagoranta ta gana da masoyan ta dake garin Kaduna.

Ita ma jarumar fim Rahama Sadau ta ziyarci wajen taron haduwar domin mara ma abokiyar aikin ta baya.