ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Auren dan shekara 19 da yar shekara 15

wasu na cewa yarinyar tayi kankanta da yin aure yanzu

Bisa ga hotunan auren wani dan matashi mai shekaru 19 da amaryar shi mai shekaru 15 dake yawo a yanar gizo.

wannan hotunan sun sanyo mutane da dama sunyi tsokaci da auren, mafi yawanci sun goyi bayan yin haka amma wasu na ganin bai kamata ba.

masu goyaon bayan haka suna ganin cewa matasan sunyi daidai kasancewa a wannan zamani da barna da lalata yayi yawa a al'umma yin aure da wuri shine hanyar da matasa zasu bi domin kubuta daga yin lalata.

Hakazalika wasu a ganin yarinyar tayi kankanta da yin aure kuma baza ta iya juriya idan lokacin haihu yayi.

ADVERTISEMENT

Bari muji ra'ayin ku, auren yayi ko kuna ganin bai kamata?

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT