ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT

Kawun Davido shine dan takarar gwamna na jam'iyar PDP

Gwamnan jihar Bayelsa Siriake Dickson ya jagoranci zaben kuma ya kaddamar dashi a matsayin dan takarar jam'iyar bayan yayi nasarar lashe zaben cikin gida.

Dan majalisar wanda yayi kaurin suna a dandalin sadarwa dangane da yawan tika rawa da yake yi a wajen taron biki ko nishadi zai ya lashe zaben jam'iya wanda aka gudanar ranar asabar 21 ga wata.

Ya lashe zaben ne da kuri'u 1, 569 cikin  3, 246 fiye da abokin takarar sa  Akin Ogunbiyi,wanda ya samu kuri'u1, 562.

Gwamnan jihar Bayelsa Siriake Dickson ya jagoranci zaben kuma ya kaddamar dashi a matsayin dan takarar jam'iyar bayan yayi nasarar lashe zaben cikin gida.

ADVERTISEMENT

Dangane da nasara da dan majalisar ya samu, tsohon gwamnan jihar Niger Alhaji Babangida Aliyu yace duk wanda bai gamsu da sakamakon zaben ya kai kara ga kwamitin daukaka kara na jam'iyar.

Sanatan zai fafata da yan takarar jam'iyar APC da SDC da ADC bayan sun kaddamar da jagororin su a zaben wanda za'a gudanar cikin watan Satumba na bana.

JOIN OUR PULSE COMMUNITY!

Unblock notifications in browser settings.
ADVERTISEMENT

Eyewitness? Submit your stories now via social or:

Email: eyewitness@pulse.ng

Recommended articles

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

Here's everything to know about being a virgin on your wedding night

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

7 do's and don’ts of the Holy month of Ramadan

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

Top 5 sweetest celebrity mother-child relationships that stand out for us

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

International Women's Day: 5 Nigerian female celebrities championing women’s rights

Top 5 female directors in Nollywood

Top 5 female directors in Nollywood

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

6 things that will break a Muslim's fast during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 benefits of fasting during Ramadan

5 reasons Easter was more fun when we were children

5 reasons Easter was more fun when we were children

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

Dos and don’ts of supporting Muslims during Ramadan

ADVERTISEMENT
ADVERTISEMENT